DOWNLOAD MUSIC: Da Word_We Aint Scared
ย
[download id=”9037″]
Thou shall not be afraid for the terror by night, nor for the arrow that flies by day, nor for the pestilence that worketh in darkness, nor for the destruction that wasteth at noonday. A thousand shall fall at thy side, and ten thousand at thy right hand; but it shall not come near thee; only with thine eye shall thau behold and see the reward of the wicked.
Hook
We ain’t scared ร37
Verse 1
As – salamu alaikum! bishara na kawo gare ku
Har in mutu zan ‘yi shaiddan Yesu babu Hutu, sai duk duniya ta gamsu
Za mu haddu da gwaggo da kawu, za mu cashe da ganga da tullu
Za mu taru mu tara albarku, mu raira wakokin yabo wa uban mu
Allah mu ‘daya ne cas amma uku ne, ba ku san shi? Duk kuna duhu ne
Takamar me ku ke yi da kuddadei; ba ku da Yesu ‘yan’wa ai duk banza ne
‘Yan’wa kalmar Ubangiji tabbas da daddi, bautan sa kuma da sassaukan sauki
Haikalin sa na girma; mu ne taki – a salama mu ke kulum ko ana yaki. Kai!
Waka ta ta ba su mamaki – ce wa su ke ni ne sarki. Kai!
Yaro ga kyau, ga kirki, ni ba na tsoro; ai to ni ne dan zaki
In na coci kulum kamar ba ni da daki, a speaking in tongues kuma na fi bala’i
Na fi Gaddafi, na fi Ferrari gudu; kun san ni na fi alsashi
Magulmata ai su ke da baki, kuddadei na kwance a banki,
Ruwa dai ita ce a rafi, anabci kuwa ai sai dai anabi
Ga ‘ya’yan sarki; yerima da gimbiya; ba shan wahala; dare ko rana
Maganar gaskiya ce; no be bulla, ni na ki wuya amma ba na da kiwuya.
Hook
We ain’t scared ร25
Verse 2
A natse na ke ko yaki za taso; a Sabo, Romi har da Kawo
A Lagos, Imo har da Kano; zan je da sakon da Yesu ya kawo
Zan yi sujada (a sunan Yesu), yabo (a sunan Yesu), in samo nasara, gado da iko (a sunan Yesu)
Yesu dutsen ceto na a gurin ka zan fake, zunubai ‘yan adam dukan su ka dauke
Ada ina duhu yanzu na ga haske, sutura, muhali a gura ka suke
Ba mu karbi ruhu da zai sa mu tsoro ba, amma ruhu bauta da kwakwaran zuciya
Tsarewa, karewa, tsarkaka, jarumtaka ta maza, koshin lafiya
Gaskiya; mun sani; duka alamura su na aikatawa zuwa alheri
Ga waddanda ke kaunar Allah, wato waddanda ke k-kirayayyu bisa kadarar sa
Allah Uba, da ‘Da, da Ruhu – mai – tsarki. Kaunar sa ta fi zuma zakki
Mulkin sa ta fi ta Buhari, jarumtakar sa ta fi ta Mike Tyson. Kai!
Tun da Allah na wajen mu; ba mai gaba da mu
His love got me fly; inna sama da angulu
Har ransuwa suke “wallahi” wai yaro nan ya hadu
Ni kam muraddi na yin halleluya da malaiku.
Ba na tsoro in rayu ko in mutu cuz Jesus has gone to prepare me a room
Bridge
Our father is the Alpha and Omega
He will never ever leave nor forsake us
He’s the first and last – beginning and the end
Forever He’s the God of all the earth ร2
Refrain
We ain’t scared ร18
Outro
For God have not given us the spirit of fear; but of power, and of love and of a sound mind