Views: 2
Sho9ice – Takama

Sho9ice is a Nigerian Christian Afro-trap Artist base in kaduna Nigerian, he’s out with his new song title “TAKAMA”.
DOWNLOAD NOW!DOWNLOAD TAKAMA
LYRICS
Kana kai mulki kana…… Takama
Shugaban kasa kana…… Takama
Gomnoni…… kuna………. Takama
Nepa……….. Kuna……… Takama
Fulani da bindiga kuna…. Takama
Kana da aziki kana… Takama
Sho9ice ya che kumai mekarewane
.
Dom mene Dom mene kana takama..
Dom mene kana takama dom mene kana takama da kayan doniya.. 2
Yan huwa ku dai na takama….
Kai ne yau gobe ba kai ba……
Kina tafiya kina daga doro…..
Kene yau gobe ba keba…..
Kana ciki ase yau gobe kana kabari……
Ka yan doniya doka banza inzaka mutu yau even one you won’t carry go ooh
Dom mene Dom mene kana takama..
Dom mene kana takama dom mene kana takama da kayan doniya.. 2
Dom mene dom mene (Don kana da aziki…..)
Dom mene dom mene (Don kana da gidaje……)
Dom mene dom mene (Ka siya motochi….
Say mu dai na takama….)
Ka dawka bindiga….
Ka shega gare na….
Ka na ta harbi
Ka kasha Mama…..
Ka kasha baba….
Ka kasha yarwa…
Ka kasha danwa…….
Banida kowa….
Ama na san akoi Allah….
Ku Mai me karewane…..
Kasasu a rami…
Watarana, kai ma zaka shega rami ne