NA YI ALKAWARI by Atala Yohanna Bulus
Oh……oh oh oh……oh oh oh….. oh oh oh……
Hey…. hey hey hey……hey hey hey…..hey hey hey….. Chorus
Na yi alkawari a rayuwa ta, ni zan bauta wa Yesu, ni zan bauta wa Yesu 2x
Solo 1
Ko a cikin jin dadi, ko cikin wahala
(All) ni zan bauta wa Yesu 2x Ko a cikin ruwa, ko a cikin wuta
(all) ni zan bauta wa Yesu 2x Ko a baki mutuwa ko a hanya Rai….
(all) ni zan bauta wa Yesu 2x Ko da Satan yana mulki, na yi alkawari
(all) ni zan bauta wa Yesu 2x
Chorus
Na yi alkawari a rayuwa ta, ni zan bauta wa Yesu, ni zan bauta wa Yesu 4x
Solo 2
I lay my life on the altar as a living sacrifice set me ablaze I’m ready 2x
(Call) if you will burn me (All). I’m ready
(Call)you set me ablaze (All) I’m ready
(Call) Anything you want to do with my life
(All) I’m ready
(Call) Jesus I’m ready (All) I’m ready
(Call) I’m ready
(All) I’m ready
(Call) Jesus I’m ready (All) I’m ready
(call) I’m ready (all) I’m ready (call) Jesus I’m ready
Chorus
Na yi alkawari a rayuwa ta, ni zan bauta wa Yesu
Ni zan bauta wa Yesu 4x
Bridge
Ba Wanda zaya rabani da Kai Yesu
Ba Wanda zaya rabani da Kai masoyi,
Ba Wanda zaya rabani da Kai Yesu
Ba Wanda zaya rabani da Kai
(All) ba Wanda zaya rabani da Kai 8x