languages languagesicone
site loader
December 9, 2021 Music: Na kasa – JoeTims

 704 total views

Joseph Tanims (Joetims) a Kaduna base artist come with another song titled, NA KASA this song expresses who God is, Superior over Everything in Heaven and on Earth.
Karka bar ni ya yesu na
In kabarni nawa ya kare…..{2×}
Iyeh……ahh……ah {3×}
   Solo.. duniya chike da mugunta….
rayuwa abin tsiro ne…..
duniya na ta Kai karshe…
yeye….
In kabarni nawa ya kare…
Ni zan boye bayan giciyen ka..
Gama Rai na, na hanunka….
no zan boye abayan giciyen ka, in kabarni Ina ne zan je…..
       Chorus
Karka barni ya yesu na …..
in kabarni nawa ya kare Iyeh ahh iyeh Ina ne zan je……
       L.v.  Ga hanun yesu
     zuwa gare ka….
       Resp..gahanun na.
Yesu ni nakasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Rating*

en_USEnglish