Tsira‘ is more than just a song, it’s my story of redemption. I’ve poured my heart and soul into this music, holding onto the promise of salvation through Jesus.
I hope it will spark a flame within you, drawing you closer to God’s love and redemption.
Thank You De Giggs for this great production, You gave your best and the
song turned out to be so great.
TSIRA LYRICS
VERSE
Akwai iko a cikin sunar Yesu
Akwai yanci a cikin sunar Yesu
Akwai Salama a cikin sunar Yesu
Sunar Yesu yafi dukan sunaye
Sunar Yesu yafi dukan sunaye
CHORUS
Mun Kira mun tsira
Sunar Yesu
Yanzu bamu jin tsoro
Mun samu yanci
A cikin Suna Yesu
Sunar Yesu mun samu tsira
Yesu shi ne jagaba
Babu wani fargaba
Don shi ne shugaba mai hangan gaba
Don haka zamu cigaba (2x)
I go dey carry the name of Jesus up and down
I no go fear I no go shame laiye laiye!
Domin Sunar Yesu shine mafakar mu
Sunar shi ne takobin mu
Sunar Yesu shine hanyar tsira
Ai yau mun samu tsira
I go dey Stand stand stand stand tall
I no go fall fall fall at all
I no go turn my back on him
Until i see Him Face to face
CHORUS
Mun Kira mun tsira
Sunar Yesu
Yanzu bamu jin tsoro
Mun samu yanci
A cikin Suna Yesu
Sunar Yesu mun samu tsira
Ayaah ayaah Yaya
Heya heya ehh!
(RE-VAMP)
Sunar Yesu
yafi dukan sunaye
Sunar Yesu
yafi dukan sunaye!!!
CHORUS
Mun Kira mun tsira
Sunar Yesu
Yanzu bamu jin tsoro
Mun samu yanci
A cikin Suna Yesu
Sunar Yesu mun samu tsira
by
Audio Player
DOWNLOAD MP3
What do you think about this song?
We want to hear from you all.
Drop your comments
2025 Gospel Hits, Christian Songs, Eljoe Africa Music, EljoeAfrica, Gospel Artist, Gospel music, Gospel Song Lyrics., Inspirational Music, Latest Gospel Music 2025, NIGERIAN GOSPEL MUSIC, Praise Songs, spiritual songs, Tsira, Tsira by EljoeAfrica, worship songs