daily newsgospelmusicMusicmusic promotionnaija gospelmusicrevelationmusicTop 5
Music: Sabo Da Ni_Rev James Swam Ft. Numtae
[sdm_download id=”6237″ fancy=”1″ color=”blue”]
ย ย ย ย ย ย ย ย ย ย ย SABO DA NI
Refrain
Sabo da ni…..2x
Ka mutu ka tashi
Sabo da ni …….2x
Verse1
Anyi maka bulala na Sami warkarsuwa
Anyi maka rawanin Kaya na samu yanci
Anyi maka ba’a na samu Salama
An tube maka kaya na samu daukaka
An tofa maka ya’u na samu daraja
Sabo da ni 3x
Ya yesu…….
Refrain….
Verse2
Ka hau giciya domina
Kaje kabari don pansata
Ka mutu don in Sami Rai kyauta
Rai harabada
Dan sarki ya Zama bawa
Rawanin Kaya aka samasa…………
Refrain……..